![]() | ||||
---|---|---|---|---|
yankin taswira | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Nijar, Mali da Aljeriya | |||
Wuri | ||||
|
Ruwan Azawagh (wanda aka fi sani da Azaouagh ko Azawak ) kafafaffen rafi ne wanda ya mamaye yankin arewa maso yammacin Nijar ta yau, da kuma wasu sassan arewa maso gabashin Mali da kudancin Aljeriya. [1] Ƙasar Azawagh dai ta kunshi filayen kasashen Sahel da sahara kuma tana da yawan al'umma da galibinsu Abzinawa ne, tare da wasu tsiraru na Larabci, Bouzou da Wodaabe da kuma shigowar Hausawa da Zarma a baya-bayan nan.
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search